Thursday 21 July 2016

Wani matashi dan bautar kasa ya kwanta da matar wani..

nysc
An maka wani matashi mai yima kasa hidima watau National Youth Service Corps (NYSC) kotu a garin Abuja bisa zarginsa da akeyi da kwantawa da wata matar aure.
 anta da matar tasa. Haka zalika Mr Anoza yace:
“tun a lokacin nayi masa kashedin cewa ya rabu da ita don matata ce amma sai yayi kunnen uwar-shege da kashedin nawa.” Mr Anoza ya cigaba da cewa: “akwai ma wani lokaci da matashin ya aika wa matar tawa da kudin mota taje wurin sa daga makarantar ta a garin Anambra inda ta zauna tare dashi na wani tsawon lokaci. Daga karshe sai mai karar ya bukaci kotun data hukunta matashin don kuma yayi fasikanci da matar tasa sau da yawa. To fa! Wata sabuwa wai inji ‘yan caca.
An maka wani matashi mai yima kasa hidima watau National Youth Service Corps (NYSC) kotu a garin Abuja bisa zarginsa da akeyi da kwantawa da wata matar aure.
Read more: https://hausa.naij.com/898272-wani-matashi-dan-bautar-kasa-ya-kwanta-da-matar-wani.html

No comments:

Post a Comment

DROP YOUR COMMENTS AND YOU STAND A CHANCE TO WIN OUR MONTHLY GIVEAWAY PRIZES...